Wakar Dr. Rabiu Musa Kwankwaso Sabuwa daga Tijjani Gandu

Wakar Dr. Rabiu Musa Kwankwaso Sabuwa daga Tijjani Gandu


Sabuwar Wakar Dr. Rabiu Musa Kwankwaso da Tijjani Gandu ya Rera Masa Sabuwa, Tun Gabatowar zabe Shaharren Mawakin da yayi fice wajen wako kin Siyasa Tijjani Gandu Yake rera wakokin Kala Kala ga Eng. Dr. Rabiu Musa Kwankwaso.

Kada daga Wakokinsa sun hada da
- Abba Gida Gida
- Dan Musa Mai Allah
- Ba babanka Bane

Da dai sauransu, Ku kasance damu don samun sababbin wakokin siyasa
Wakar Dr. Rabiu Musa Kwankwaso Sabuwa daga Tijjani Gandu Wakar Dr. Rabiu Musa Kwankwaso Sabuwa daga Tijjani Gandu Reviewed by NorthTech on 1:54 am Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.