Shawara Ga Jama'a Daga Sabon Minister Sheikh Isa Ali Fatami - AFRITECHZONE

Latest

8 August 2019

Shawara Ga Jama'a Daga Sabon Minister Sheikh Isa Ali Fatami

Shawara Ga Jama'a Daga Sabon Minister Sheikh Isa Ali Fatami

Sabon Minister Sheikh Isa Ali Fantami ya bada Shawara ga mutane, Wannan shahararren Malami ya kware wajen yada ilimin da ya hada da Addini da kuma na zamani musamman ilimin da ya shafi fanni na Naura mai Kwakwalwa.

Idan Ka duba bangaren Addini kwararrene wajen fayyacewa alumma matsaloli da dama da suka shafi ilimi, rayuwa da kuma kusanci da ubangiji.

Ku danna alamar video daga sama don ganin wannan video, Karku manta ku turawa Yan uwa da abokan arziki.

No comments:

Post a Comment

Contact Form

Name

Email *

Message *