Martanin Sheikh Abdallah G/Kaya akan Nada Fantami

Martanin Sheikh Abdallah G/Kaya akan Nada Fantami


Sheikh Isa Ali Fantami, Malami ne a fannin Addini Kuma Masani Na'ura Mai Kwakwalwa, wand aya samu jagorantar Kujerar Director Na NITDA a tsohuwar Gwabnatin Shugaba Muhammadu Buhari 2015 - 2019.

Bayan gwagwarmayar Zaben 2019, Inda hukumar Zabe ta kasa ta tabbatar da cewa Shugaba Muhammadu Buhari Shine Wanda ya Lashe Zabe na Kasa. Anyi Tantacewa da Bada Mukami na Minister Inda Shi Wannan Kwararren Malami, Kuma Masanin Naura Mai Kwakwalwa  ya samu nadin Minister na Communication.

Sheikh Abdullah Gadon Kaya Malami ne wanda yayi fice wajen Ilimin Addini Ya fadi albarkacin Bakinsa akai. Ku danna alamar Video a Sama don Kallon Abinda ke ciki.
Martanin Sheikh Abdallah G/Kaya akan Nada Fantami Martanin Sheikh Abdallah G/Kaya akan Nada Fantami Reviewed by NorthTech on 2:29 am Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.