Video: Zaman Kotu Na Yau 22/7/2019 Tsakanin Jamiyyar PDP da APC akan Zaben Kano

Zaman Kotu Na Yau 22/7/2019

 
Ku danna Don Kallon Video Din
A yau 22/07/2019 zaman kotun da akayi akan karar da Dantakarar Gwabnar Jahar Kano Eng. Abba Kabir Yusif da Gwabnan Jahar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje akan Zaben da ya gabata na jahar Kano,

Wannan Sharia dai an fara ta tun bayan sanar da sakamakon zaben jahar Kano, Inda Yan Jamiyyar Hamayya ta PDP Suke ganin cewa ba'a musu adalci ba akan zaben.
Related image
Eng Abba Kabir Yusif dai shine wanda yasamu lashe zaben fidda Gwani kafin zabe, Sai dai ya samu farin jinin da ake ittifakin ba wanda ya taba samu, Sai dai kowa yana alakanta shine da jajircewa ta Ubangidansa Eng. Dr. Rabiu Musa Kwankwaso, Wanda shine tsohon Gwabna kafin Gwabna Ganduje.

Ku Gaya Mana ra'ayinku akai.

Source: BrotherTV Entertainment
Video: Zaman Kotu Na Yau 22/7/2019 Tsakanin Jamiyyar PDP da APC akan Zaben Kano Video: Zaman Kotu Na Yau 22/7/2019 Tsakanin Jamiyyar PDP da APC akan Zaben Kano Reviewed by NorthTech on 1:39 pm Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.