[Music] Operan Waka -Yan Mata


Sabuwar Wakar Matashin Mawaki Operan Waka mai suna ” Yan Mata ” to kuna ina yan mata kuzo fa ga sabon mawaki kunyi domin shima ya nishadantar daku da wakokinsa.

Mawakin Yazo da salo na musamman domin ya baku mamaki.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Yan mata kun zama abin alfahari
– Ga gangata gareku sai kuyi nazari
Sauke Wakar Yan Mata - Download Here
[Music] Operan Waka -Yan Mata [Music] Operan Waka -Yan Mata Reviewed by NorthTech on 6:32 pm Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.