Garzali Miki, Maryam Yahaya, Amina Amal Sun Sha Rawa a Wakarsa Mai Suna Zama na Amana

Garzali Miki, Maryam Yahaya, Amina Amal  Sun Sha Rawa a Wakarsa Mai Suna Zama na Amana


A wannan waka kuwa Maryam Yahaya daruma da tayi fice daga film dinta na farko a kanfanin FKD me suna Mansoor tare da Amina Amal Fitattciyar jaruma ta Wasan Hausa harda Nollywood, inda suka gwangwaje don sun kawo wani sabon salo na rawa Wanda a da Yan kallo da masu bibiyarmu basu taba gani ba tare da jagorancin fittaccen dan Rawa Garzali Miki.

Karku manta ku turawa Yan uwa da Abokan don suma su nishadantu da wakokinmu.
Garzali Miki, Maryam Yahaya, Amina Amal Sun Sha Rawa a Wakarsa Mai Suna Zama na Amana Garzali Miki, Maryam Yahaya, Amina Amal  Sun Sha Rawa a Wakarsa Mai Suna Zama na Amana Reviewed by NorthTech on 1:03 am Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.