Sabuwar Wakar Kogin Zuma daga Garzali Miko - AFRITECHZONE

Latest

20 July 2019

Sabuwar Wakar Kogin Zuma daga Garzali Miko

Sabuwar Wakar Garzali Miko (Ruwan Zuma)


Garzali Miko fitattacen dan rawane kuma jarumi a masanaantar Kannywood, a wannan karo yazo da salo isar da sakon Soyayya ta fannin rawa.

A wannan Wakar tashi mai suna Kogin Zuma tabbar ya cashe sosai inda duk maaboci kallon wakokin hausa yasan dama a fannin rawa Gwani ne.

Ku dannan hoton Sama don kallon wannan shahararriyar wakar. Nasan zaku nishadantu.

ASha kallo Lafiya

No comments:

Post a Comment

Contact Form

Name

Email *

Message *